Monday, September 23, 2013

Janar Buhari Ya Gudanar Da Lacca A Birnin Manchester Na Ingila


Tawagar Buhari a Ingila
HOTO: Wani Mazaunin kasar Ingila, Malam Garba, Jagororin APC Janar Muhammadu Buhari da Asiwaju Bola Ahmad Tinubu, Naeen Ul Hassan, Sakataren Democratic Progressive Movement (DPM) na duniya.

Jim kadan bayan kammala laccar da Janar Buhari ya gudanar a birnin Manchester na kasar Ingila kan siyasa a kasashen nahiyar Afrika.

No comments:

Post a Comment