Saturday, September 19, 2015

Sarki Sanusi II Yayi Umrah A Masallacin Ka'abah

Mai Martaba Sarki Muhammadu Sanusi II, ya gudanar da Umrah a jiya a Babban Masallacin Ka'abah.

Sarki Sanusi shi ne Amirul Hajj na kasa na wannan shekara.

Allah ya karbi ibadun mahajjatan da Allah ya basu ikon zuwa aikin Hajjin bana.