Monday, March 11, 2013

Hoton Buhari Lokacin Yakin Neman Zaben 2011

General Muhammad Buhari lokacin yakin neman zabe a shekarar 2011.

Wannan hoto an samo shi ne a shafin yanar gizo na yakin neman Gen. Buhari.

Sabuwar Jam'iyyar APC

Kore + Fari + Shudi tare da hoton tsintsiya a tsakiya shine alamar sabuwar jam'iyyar hadaka ta APC, wadda jam'iyyun ANPP, ACN da CPC suka dunkule suka samar da ita.

Buhari, Tinubu, Shekarau sune manya a cikin jam'iyyar.

Hoton Tsohon Shugaban Kasar Nijeriya

Wannan hoton tsohon shugaban kasar Nijeriya ne a mulkin farar hula a jamhuwar ta biyu Alhaji Shehu Usman Shagari.

A lokacin da yake yakin neman zabe a shekarar 1978.