Tuesday, February 10, 2015

HOTO: Sarkin Kano, Sanusi Da Iyalansa



Sarkin Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi II, tare da matansa uku da 'yaya 12. Wannan shi ne hoto na farko da Sarkin ya dauka da iyalansa baki daya, tun baya bikin bashi sandar girma da ya gudana a ranar Asabar 7 ga Fabrairu, 2015.

Allah ya taya Mai Martaba riko!

1 comment:

  1. Allah Ya karawa sarki Lafiya da Nisan kwana
    Ya ja zamanisa Yakara masa daukaka

    ReplyDelete