Thursday, April 22, 2010

SAHABBAI GOMA YAN ALJANNA TUN SUNA DUNIYA


Manzon Allah (S.A.W.) yana da Sahabbai 120,4000. Duk da cewa dukkan wadannan Sahabbai 'yan Aljanna ne to amma akwai wadanda akayi musu bishara da Aljanna tun suna da rai.
Akwai guda goma wannan Manzon Allah (S.A.W.) ya fada a hadisi cewa an yi musu bishara da gidan Aljanna, wato ASHARATUL MUBASHSHIRUN. Wannan Sahabbai sune:-
(1) Abubakar Saddik (R.T.A)
(2) Umar Bin Khaddab (R.T.A)
(3) Usman Bin Affan (R.T.A)
(4) Aliyu Bin Abi Dalib (R.T.A)
(5) Dhalha Ibn Ubaidullah (R.T.A)
(6) Zubair Ibnul Awwam (R.T.A)
(7) Abdurrahman Bin Auf (R.T.A)
(8) Sa'ad Bin Wakkas (R.T.A)
(9) Sa'id Bin Zaid Bin Amr (R.T.A)
(10) Abu Ubaidah Bin Jarrah (R.T.A)

Allah Madaukin Sarki ya bamu albarkacin wadandan bayi nasa.

22 comments:

  1. Assalamu alaikum. Ka yi kokari kwarai. Allah Ya kara mana kaunarsu, da koyi da ayyukansu, amin.
    Habib Jafar Madobi, Pyramid FM Kano.

    ReplyDelete
  2. MALAM BASHIR ALLAH YASAKA MAKA DA ALKHAIRI BISA WANNAN MIHIMMIN AIKI.

    ReplyDelete
  3. Enter your comment...AllAh yasaka da mafificin alkairi. Kuma Allah karamana irinku mudade muna Amfana Ameen


    ReplyDelete
  4. Allah ya saka ALHAIRAI MASU YAWA

    ReplyDelete
  5. Allah yasaka da alkhair yabamu albarkacin su Amin

    ReplyDelete
  6. Allahu akbar Allah ya bamu ikon hidimtawa addini yadda wadannna bayin naka sukayi

    ReplyDelete
  7. Allah yakara daukak

    ReplyDelete
  8. Allah kara mafifochin alkairi

    ReplyDelete
  9. Allah yakara basira

    ReplyDelete
  10. Jazakallahu Khairan

    ReplyDelete
  11. Jazaa kallahu kairan

    ReplyDelete
  12. Allah yasaka da alkairi

    ReplyDelete