Wannan Dandali Matattarar Tunani na ce, wato inda nake Bayyana ra'ayina game da al'amura daban - daban dake faruwa a harkokin rayuwarmu ta yau da kullum. Musamman akan siyasar Kasarmu Nigeria, nahiyarmu Africa, wani lokacin ma da duniya baki daya. Allah yayi mana Jagora!
Thursday, April 29, 2010
KANO STATE LOCAL GOVERNMENT AND THEIR CODES
Kano State Is The Highest Population And Its Has Most Local Government In Nigeria.
The Name Of Kano State Local Government is:
(1) Ajingi AJG
(2) Albasu ABS
(3) Bagwai BGW
(4) Bebeji BBJ
(5) Bichi BCH
(6) Bunkure BNK
(7) Dala DAL
(8) Dambatta DBT
(9) Dawakin Kudu DKD
(10) Dawakin Tofa DTF
(11) Doguwa DGW
(12) Fagge FGE
(13) Gabasawa GSW
(14) Garko GAK
(15) Garun Mallam GRL
(16) Gaya GYA
(17) Gezawa GZW
(18) Gwale GWL
(19) Gwarzo GRZ
(20) Kabo KBK
(21) Kano Munincipal KMC
(22) Karaye KRY
(23) Kiru KKU
(24) Kibiya KBY
(25) Kumbotso KBT
(26) Kunci KNC
(27) Kura KUR
(28) Madobi MBD
(29) Makoda MKD
(30) Minjibir MJB
(31) Nassarawa NSR
(32) Rano RAN
(33) Rimin Gado RMG
(34) Rogo ROG
(35) Shanono SNN
(36) Sumaila SML
(37) Takai TAK
(38) Tarauni TRN
(39) Tofa TFA
(40) Tsanyawa TYW
(41) Tudun Wada TWD
(42) Ungogo UGG
(43) Warawa WRA
(44) Wudil WDL
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Macha Allah! kayi kokari sosai! lallai kano babar jaha ce! taci sunan ta na tumbin giwa!
ReplyDeleteka bamu sunayen kokofin da ke kano! ina jin ana cewa kofar kaza, don mi ake cewa haka?
Merci pour les infos
Kofar Nassarawa
DeleteKofar mata
Kofar wanbai
Kofar dan agundi
Kofar na'isa
Kofar gadan kaya
Kofar famfo
Kofar dukawiya
Kofar kabuga
Kofar kansakali
Kofar waika
Kofar dawanau
Kofar ruwa
Kofar mazugal
Kofar sabuwar kofa
Kai amma Kano da girma take.
ReplyDeleteKano tumbin jiwa yaro ko da mai kazo an fi ka
ReplyDeleteMasha Allah. Ina bada shawarar kayi kokari ka rubuto garurruwan da kauyuka da ke ko wace local government.
ReplyDeleteBawanda zai iya
DeleteDuk girman KANO batayi BORNO bah,,,
ReplyDeletesawun giwa taka na rakumi.
Rogo RGG
ReplyDeleteGarun Malam GNM
Gwlae Gwl
DeleteALLAH yayi maka Albarka Allah ya kara basira
ReplyDeleteNikuma ina so kagaya min a wacce karamar hukuma wannan gari mai albarka yake mai suna (SAKARMA)
Kiru
DeleteKiru
DeleteGarin mallam
DeleteKiru
DeleteKano tadabo tubigiwa
ReplyDeleteWowww gariba kano ba dajin allah wlh
ReplyDeleteEnter your comment...Allah yakara basira
ReplyDeleteKano ta dabo tunbin giwa, jalla babbar Hausa
ReplyDeleteKano ta dabo tunbin giwa, jalla babbar Hausa
ReplyDeleteKano ta dabo tunbin giwa, jalla babbar Hausa
ReplyDeleteAllah ya jagoranci al’amuranka ya sa albarka a ciki
ReplyDeleteKofofi na jihar Kano:
ReplyDeleteWaika
Kabuga
Dawanau
Ruwa
Famfo
Nassarawa
Dan Agundi
Na'isa
Abbale
Mazugal
Kansakali
Gadon Kaya
Mata
Wannan kadan kenan da na sani
Salam, sunana Muhammad magaji
DeleteA jerinnan na kofofi babu kofar famfo said dai kofar "Dukawuya"
Saga bays akayita saboda aikin shigo fa ruwan famfo birni a 1930 zamanin sarkin kano abdullahi bayero
Alllah ubangiji yacikama burinkaa d namu baki dayaa��
ReplyDeleteMAKODA MKK
ReplyDeleteMasha Allah Kano Abar Alfaharin mu Allah ya ƙara zaunar mana da ita lafiya da kuma ƙasa baki ɗaya
ReplyDeleteGreat and I have a super give: Where To Learn Home Renovation house renovation cost
ReplyDelete