DANDALIN BASHIR AHMAD

Wannan Dandali Matattarar Tunani na ce, wato inda nake Bayyana ra'ayina game da al'amura daban - daban dake faruwa a harkokin rayuwarmu ta yau da kullum. Musamman akan siyasar Kasarmu Nigeria, nahiyarmu Africa, wani lokacin ma da duniya baki daya. Allah yayi mana Jagora!

Wednesday, October 28, 2015

50 Rules For Becoming A Great Leader

›
If becoming a great leader in your own business or organization is your goal, these 50 rules are a good place to start:  1. Listen to your t...
1 comment:
Saturday, September 19, 2015

Sarki Sanusi II Yayi Umrah A Masallacin Ka'abah

›
Mai Martaba Sarki Muhammadu Sanusi II, ya gudanar da Umrah a jiya a Babban Masallacin Ka'abah. Sarki Sanusi shi ne Amirul Hajj na kasa n...
1 comment:
Wednesday, July 22, 2015

An Gano Rubutun Al-Kur'anin Da Ya Fi Kowanne Dadewa A Duniya A Ingila

›
A Jami'ar Birmingham ta kasar Ingila, an gano wani rubutun Al-Kur'ani da za a iya cewa ya fi kowanne dadewa a duniya. Rubutun wanda ...
1 comment:
Monday, July 20, 2015

MASU GUDU SU GUDU: Gwamnatin Buhari Ta Shirya Bincikar Jonathan Da Ministocinsa

›
Yayin da sabuwar gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ke kara matsa kaimi wajen kato dukiyar jama'ar kasar nan da tsofaffin shugabannin ba...
Tuesday, June 2, 2015

Yadda Na Fahimci Sabon Shugaban Kasa Janar Buhari

›
Daga Bashir Ahmad, Abuja Janar Muhammadu Buhari wanda a ranar Juma'a (29/5/2015) aka rantsar da shi a matsayin sabon zababben shugaban k...
1 comment:
‹
›
Home
View web version

Game Da Ni (About Me)

My photo
Bashir Ahmad
Ni haifaffen jihar Kano ne, mazaunin birnin tarayyar Nigeria, Abuja. Ina aiki da jaridar Leadership, amma dai har yanzu ni dalibi ne mai neman ilmin addini (Domin na san yadda zan bautawa Allah, Mahaliccina) Sannan mai neman ilmin zamani (Domin na san yadda zan tafiyar da rayuwata tare da mutanen zamani). Ina son jin labarai da tarihin al'ummomin da suka gabata musamman wadanda suka yi nasara a rayuwarsu (Domin daukar darasi daga gare su). Ina da burin tafiye - tafiye (Domin tafiya mabudin ilmi ce). Ina son haduwa da jama'a daban - daban, masu bambancin ra'ayi (Domin sanin al'adunsu da halayyen su). Ina sha'awar zama da wadanda suka fi ni ilmi (Saboda koyaushe nayi hakan ina kara daukar sabon ilmi) a kodayaushe kuma ina sha'awar zama shahararre kuma sanannen dan jarida (Domin na samu damar bayyanawa duniya ra'ayoyin talakawan Nigeria, daya dade a kunshe cikin zuciyoyinsu ba tare da samun damar bayyanawa ba). Za a iya samu na a shafin Twitter akan @BashirAhmaad
View my complete profile
Powered by Blogger.