DANDALIN BASHIR AHMAD

Wannan Dandali Matattarar Tunani na ce, wato inda nake Bayyana ra'ayina game da al'amura daban - daban dake faruwa a harkokin rayuwarmu ta yau da kullum. Musamman akan siyasar Kasarmu Nigeria, nahiyarmu Africa, wani lokacin ma da duniya baki daya. Allah yayi mana Jagora!

Friday, May 9, 2014

Janar Muhammadu Buhari Kan Sace Daliban Chibok

›
A dai-dai wannan lokaci da shuwagabannin duniya suke kawowa Najeriya dauki, wajen gani an nemo daliban Cibok mata wadanda aka sace su kusan ...
Sunday, May 4, 2014

My ‘Sambisa’ Tale – Chibok Girl

›
It was going to be like a normal night It was going to be a chat with my fellow girls until I give-in to sleep It was going to be a night wi...
Monday, April 28, 2014

HIRA TSAKANIN BABAN DA MAMAN FAISAL KAN JARUMAN FINAFINAN HAUSA

›
Hira tsakanin miji (Baban Faisal) da maidakinsa (Maman Faisal) akan jaruman finafinan Hausa da suke goyon baya. "Kai Safiya gask...
1 comment:

GAYYATA!!!

›
INTEGRITY ICONS INTERNATIONAL na farin cikin gayyatar daukakin jama'a zuwa laccar shekara-shekara karo na biyu ta SAM NDA-ISAIAH, mai t...
Monday, March 24, 2014

National Conference: Youngest delegate at Confab, Yadomah Mandara, pledges to Start a foundation with allowance

›
As a delegate to the National Conference – the youngest of them all, i am humbled to be part of the process of making my country better, I ...
‹
›
Home
View web version

Game Da Ni (About Me)

My photo
Bashir Ahmad
Ni haifaffen jihar Kano ne, mazaunin birnin tarayyar Nigeria, Abuja. Ina aiki da jaridar Leadership, amma dai har yanzu ni dalibi ne mai neman ilmin addini (Domin na san yadda zan bautawa Allah, Mahaliccina) Sannan mai neman ilmin zamani (Domin na san yadda zan tafiyar da rayuwata tare da mutanen zamani). Ina son jin labarai da tarihin al'ummomin da suka gabata musamman wadanda suka yi nasara a rayuwarsu (Domin daukar darasi daga gare su). Ina da burin tafiye - tafiye (Domin tafiya mabudin ilmi ce). Ina son haduwa da jama'a daban - daban, masu bambancin ra'ayi (Domin sanin al'adunsu da halayyen su). Ina sha'awar zama da wadanda suka fi ni ilmi (Saboda koyaushe nayi hakan ina kara daukar sabon ilmi) a kodayaushe kuma ina sha'awar zama shahararre kuma sanannen dan jarida (Domin na samu damar bayyanawa duniya ra'ayoyin talakawan Nigeria, daya dade a kunshe cikin zuciyoyinsu ba tare da samun damar bayyanawa ba). Za a iya samu na a shafin Twitter akan @BashirAhmaad
View my complete profile
Powered by Blogger.