DANDALIN BASHIR AHMAD

Wannan Dandali Matattarar Tunani na ce, wato inda nake Bayyana ra'ayina game da al'amura daban - daban dake faruwa a harkokin rayuwarmu ta yau da kullum. Musamman akan siyasar Kasarmu Nigeria, nahiyarmu Africa, wani lokacin ma da duniya baki daya. Allah yayi mana Jagora!

Saturday, January 18, 2014

A MUST READ MESSAGE: Are You Ready For Your Turn?

›
He was a student, probably in his early twenties. I didn't know his name I really didn't care. All I know is he was going for a l...
Tuesday, January 14, 2014

Jawabin Da Ya Sosa Min Zuciya

›
Sir Ahmadu Bello Sardauna Alhaji Yusuf Tuggar, a makalar da yake gabatarwa a duk sati a shafin BARANDAMI na jaridar RARIYA . A jari...
1 comment:
Monday, January 13, 2014

2014: My thoughts on Nigeria, politics, elections and social media - Atiku Abubakar

›
2014 is an important year for Nigeria. 100 years ago this year, what is today known as Nigeria came into being, after the amalgamatio...
1 comment:
Friday, January 10, 2014

From Zahrah Buba's Blog

›
Last weekend during a peaceful afternoon with the family my Brother in law suggested I start a blog as I love taking photos so much....
Thursday, January 9, 2014

Abokan Juna

›
Abokan juna Wannan hoton ya burge ni sosai, ya kuma tuna min da tsofaffin abokaina, wadanda muka taso tare, mu ma, mu uku ne, (Abbas, S...
‹
›
Home
View web version

Game Da Ni (About Me)

My photo
Bashir Ahmad
Ni haifaffen jihar Kano ne, mazaunin birnin tarayyar Nigeria, Abuja. Ina aiki da jaridar Leadership, amma dai har yanzu ni dalibi ne mai neman ilmin addini (Domin na san yadda zan bautawa Allah, Mahaliccina) Sannan mai neman ilmin zamani (Domin na san yadda zan tafiyar da rayuwata tare da mutanen zamani). Ina son jin labarai da tarihin al'ummomin da suka gabata musamman wadanda suka yi nasara a rayuwarsu (Domin daukar darasi daga gare su). Ina da burin tafiye - tafiye (Domin tafiya mabudin ilmi ce). Ina son haduwa da jama'a daban - daban, masu bambancin ra'ayi (Domin sanin al'adunsu da halayyen su). Ina sha'awar zama da wadanda suka fi ni ilmi (Saboda koyaushe nayi hakan ina kara daukar sabon ilmi) a kodayaushe kuma ina sha'awar zama shahararre kuma sanannen dan jarida (Domin na samu damar bayyanawa duniya ra'ayoyin talakawan Nigeria, daya dade a kunshe cikin zuciyoyinsu ba tare da samun damar bayyanawa ba). Za a iya samu na a shafin Twitter akan @BashirAhmaad
View my complete profile
Powered by Blogger.