DANDALIN BASHIR AHMAD

Wannan Dandali Matattarar Tunani na ce, wato inda nake Bayyana ra'ayina game da al'amura daban - daban dake faruwa a harkokin rayuwarmu ta yau da kullum. Musamman akan siyasar Kasarmu Nigeria, nahiyarmu Africa, wani lokacin ma da duniya baki daya. Allah yayi mana Jagora!

Saturday, August 17, 2013

Takarar Buhari Da Lissafin Siyasar 2015

›
Jaridar Daily Trust ta ranar 12 ga watan nan na Agusta ta ruwaito labarin tabbacin da Janar Muhammadu Buhari ya bayar game da sha’anin taka...
Thursday, August 15, 2013

Labarin Wani Mahaukaci Mai Hikima

›
Wasu mutane ne ke cikin tafiya a cikin motarsu a tsakiyar daji sai suka ji tayar motar ta gaba tana rawa. Sai suka tsaya suka duba sai suka...
18 comments:

Tsakure Daga Littafin: "KOGIN BARKWANCI" - Bashir Yahuza Malumfashi

›
Ya ku 'yan uwa da abokan arziki da masoya, ina neman addu'arku, a yayin da nake gabatar maku da kad'an daga gabatarwar sabon li...
Wednesday, August 14, 2013

APC governors oppose autonomy for Nigeria’s local governments

›
The governors of the All Progressive Congress, APC, at the end of their meeting on Wednesday rejected autonomy for Nigerian local governmen...
Sunday, June 2, 2013

What APC Must do: By Bashir Ahmad

›
1. The APC must translate its manifesto as many languages as possible. 2. The manifesto must be distributed across the entire country, ...
‹
›
Home
View web version

Game Da Ni (About Me)

My photo
Bashir Ahmad
Ni haifaffen jihar Kano ne, mazaunin birnin tarayyar Nigeria, Abuja. Ina aiki da jaridar Leadership, amma dai har yanzu ni dalibi ne mai neman ilmin addini (Domin na san yadda zan bautawa Allah, Mahaliccina) Sannan mai neman ilmin zamani (Domin na san yadda zan tafiyar da rayuwata tare da mutanen zamani). Ina son jin labarai da tarihin al'ummomin da suka gabata musamman wadanda suka yi nasara a rayuwarsu (Domin daukar darasi daga gare su). Ina da burin tafiye - tafiye (Domin tafiya mabudin ilmi ce). Ina son haduwa da jama'a daban - daban, masu bambancin ra'ayi (Domin sanin al'adunsu da halayyen su). Ina sha'awar zama da wadanda suka fi ni ilmi (Saboda koyaushe nayi hakan ina kara daukar sabon ilmi) a kodayaushe kuma ina sha'awar zama shahararre kuma sanannen dan jarida (Domin na samu damar bayyanawa duniya ra'ayoyin talakawan Nigeria, daya dade a kunshe cikin zuciyoyinsu ba tare da samun damar bayyanawa ba). Za a iya samu na a shafin Twitter akan @BashirAhmaad
View my complete profile
Powered by Blogger.