DANDALIN BASHIR AHMAD

Wannan Dandali Matattarar Tunani na ce, wato inda nake Bayyana ra'ayina game da al'amura daban - daban dake faruwa a harkokin rayuwarmu ta yau da kullum. Musamman akan siyasar Kasarmu Nigeria, nahiyarmu Africa, wani lokacin ma da duniya baki daya. Allah yayi mana Jagora!

Tuesday, January 15, 2013

Dariya: Tafiya Daga Kano Zuwa Lagos

›
Wata tsohuwa ce a garin Kano ta je tashar mota ta hau zuwa jihar Lagos, an fara tafiya kenan sai tsohuwar nan da tuni ta samu kujera ta za...
Thursday, December 20, 2012

Budadden Sako Zuwa Ga Sabon Gwamnan Jihar Kaduna

›
Zuwa ga Mai Girma, Alhaji Mukhtar Ramalan Yero, Gwamnan Jihar Kaduna. Assalamu – Alaikum! Da farko ina yin mana jaje na rashin Gwamnanmu d...
1 comment:
Tuesday, November 13, 2012

Kotu Ta Yanke Wa Jarimi Sani Musa Danja Hukunci Daurin Shekara Guda A Gidan Yari

›
Kotun tafi da gidanka ta Hukumar tace finafinai ta jihar Kano ta yankewa shahararren dan wasan kwaikwayon nan na Hausa Sani Musa Danja dau...
1 comment:

Yan Fashi Sun Kai Farmaki Kasuwar Chanji ta Wapa a Jihar Kano

›
Da tsakar ranar Talatar nan ne wasu yan fashi da makami suka kai farmaki kasuwar yan chanji dake Wapa a birnin Kano. Yan fashin su kimanin 9...

Kano tribunal jails Sani Danja

›
Kano State Censorship Tribunal sitting has sentenced popular Hausa film actor, Sani Musa Danja to one year imprisonment.Sani Danja was sen...
‹
›
Home
View web version

Game Da Ni (About Me)

My photo
Bashir Ahmad
Ni haifaffen jihar Kano ne, mazaunin birnin tarayyar Nigeria, Abuja. Ina aiki da jaridar Leadership, amma dai har yanzu ni dalibi ne mai neman ilmin addini (Domin na san yadda zan bautawa Allah, Mahaliccina) Sannan mai neman ilmin zamani (Domin na san yadda zan tafiyar da rayuwata tare da mutanen zamani). Ina son jin labarai da tarihin al'ummomin da suka gabata musamman wadanda suka yi nasara a rayuwarsu (Domin daukar darasi daga gare su). Ina da burin tafiye - tafiye (Domin tafiya mabudin ilmi ce). Ina son haduwa da jama'a daban - daban, masu bambancin ra'ayi (Domin sanin al'adunsu da halayyen su). Ina sha'awar zama da wadanda suka fi ni ilmi (Saboda koyaushe nayi hakan ina kara daukar sabon ilmi) a kodayaushe kuma ina sha'awar zama shahararre kuma sanannen dan jarida (Domin na samu damar bayyanawa duniya ra'ayoyin talakawan Nigeria, daya dade a kunshe cikin zuciyoyinsu ba tare da samun damar bayyanawa ba). Za a iya samu na a shafin Twitter akan @BashirAhmaad
View my complete profile
Powered by Blogger.