DANDALIN BASHIR AHMAD

Wannan Dandali Matattarar Tunani na ce, wato inda nake Bayyana ra'ayina game da al'amura daban - daban dake faruwa a harkokin rayuwarmu ta yau da kullum. Musamman akan siyasar Kasarmu Nigeria, nahiyarmu Africa, wani lokacin ma da duniya baki daya. Allah yayi mana Jagora!

Monday, October 22, 2012

Wacece Safeena Buhari? - Daga Yasir Ramadan Gwale

›
Safeena Buhari diya ce ga Gen Muhammadu Buhari. Abin da yake faruwa shine akwai wata baiwar ALLAH da watakila 'yan uwa suke ganin post d...
Sunday, October 21, 2012

Gwamnonin Kasar Nan Da Suka Fi Bajinta

›
Sakamakon binciken da wata kungiya mai suna Eagle Eyed Youth Association of Nigeria tare da hadin gwiwar kungiyoyin sa kai fiye da 100 da ku...
Saturday, October 13, 2012

Sarkin Kano Ya Cika Shekaru 49 Akan Gadon Sarauta

›
Allah mai yadda ya so. A yau Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji (Dr.) Ado Bayero ya cika shekaru 49 akan gabon sarauta (13 Oktoba 1963 - 13 Okbo...
Thursday, September 27, 2012

Nigeria: Zan Cika Shekaru 52 Bayan Samun 'Yancin Kai Na

›
Kwanaki uku ya rage na cika shekaru 52 bayan samun 'yancin kai na daga hannun turawan mulkin mallakar kasar Burtaniya. Zan yi murnar ...
1 comment:
Tuesday, September 18, 2012

Mu Kauracewa Amfani Shafin YouTube

›
Yan uwa ya kamata mu kauracewa amfani da shafin YouTube da rage mu'amala a shafin matambayi baya bata na Google, sakamakon kin cire vide...
1 comment:
‹
›
Home
View web version

Game Da Ni (About Me)

My photo
Bashir Ahmad
Ni haifaffen jihar Kano ne, mazaunin birnin tarayyar Nigeria, Abuja. Ina aiki da jaridar Leadership, amma dai har yanzu ni dalibi ne mai neman ilmin addini (Domin na san yadda zan bautawa Allah, Mahaliccina) Sannan mai neman ilmin zamani (Domin na san yadda zan tafiyar da rayuwata tare da mutanen zamani). Ina son jin labarai da tarihin al'ummomin da suka gabata musamman wadanda suka yi nasara a rayuwarsu (Domin daukar darasi daga gare su). Ina da burin tafiye - tafiye (Domin tafiya mabudin ilmi ce). Ina son haduwa da jama'a daban - daban, masu bambancin ra'ayi (Domin sanin al'adunsu da halayyen su). Ina sha'awar zama da wadanda suka fi ni ilmi (Saboda koyaushe nayi hakan ina kara daukar sabon ilmi) a kodayaushe kuma ina sha'awar zama shahararre kuma sanannen dan jarida (Domin na samu damar bayyanawa duniya ra'ayoyin talakawan Nigeria, daya dade a kunshe cikin zuciyoyinsu ba tare da samun damar bayyanawa ba). Za a iya samu na a shafin Twitter akan @BashirAhmaad
View my complete profile
Powered by Blogger.