DANDALIN BASHIR AHMAD

Wannan Dandali Matattarar Tunani na ce, wato inda nake Bayyana ra'ayina game da al'amura daban - daban dake faruwa a harkokin rayuwarmu ta yau da kullum. Musamman akan siyasar Kasarmu Nigeria, nahiyarmu Africa, wani lokacin ma da duniya baki daya. Allah yayi mana Jagora!

Tuesday, January 31, 2012

Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Matasan Arewa

›
Aminci a gare ku ya ku matasan yankin Arewa! A matsayina na daya daga cikinku zanyi amfani da wannan dama na tunatar damu wasu muhimman abub...
5 comments:
Monday, January 30, 2012

Shin Kotu Ta Yiwa Hamza Al-Mustapha Hukuncin Adalci?

›
Kotu ta yankewa Major Hamza Al-Mustapha hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan shafe sama da shekaru 13 a gidan yari. Alkaliyar Kotun Mrs Dada...
5 comments:

An Yankewa Al-Mustapha Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya

›
A Najeriya wata kotun daukaka kara a jihar Legas ta yanke wa tsohon dogarin marigayi Janar Sani Abacha, Hamza Al- Mustapha hukucin kisa ta ...
Thursday, January 26, 2012

Ba Zan Sake Tsayawa Takarar Kowane Irin Mukami Ba - IBB

›
Tsohon Shugaban kasar Nijeriya, kuma daya daga cikin 'yan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, wanda ya janye daga takarar a zaben...

Shugaba Goodluck ya Bukaci Tattaunawa da 'Yan Boko Haram

›
Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya kalubalanci kungiyar nan ta Jama'atu Ahlussunah Lidda'awati wal Jihad da aka fi sani da Boko ...
1 comment:
‹
›
Home
View web version

Game Da Ni (About Me)

My photo
Bashir Ahmad
Ni haifaffen jihar Kano ne, mazaunin birnin tarayyar Nigeria, Abuja. Ina aiki da jaridar Leadership, amma dai har yanzu ni dalibi ne mai neman ilmin addini (Domin na san yadda zan bautawa Allah, Mahaliccina) Sannan mai neman ilmin zamani (Domin na san yadda zan tafiyar da rayuwata tare da mutanen zamani). Ina son jin labarai da tarihin al'ummomin da suka gabata musamman wadanda suka yi nasara a rayuwarsu (Domin daukar darasi daga gare su). Ina da burin tafiye - tafiye (Domin tafiya mabudin ilmi ce). Ina son haduwa da jama'a daban - daban, masu bambancin ra'ayi (Domin sanin al'adunsu da halayyen su). Ina sha'awar zama da wadanda suka fi ni ilmi (Saboda koyaushe nayi hakan ina kara daukar sabon ilmi) a kodayaushe kuma ina sha'awar zama shahararre kuma sanannen dan jarida (Domin na samu damar bayyanawa duniya ra'ayoyin talakawan Nigeria, daya dade a kunshe cikin zuciyoyinsu ba tare da samun damar bayyanawa ba). Za a iya samu na a shafin Twitter akan @BashirAhmaad
View my complete profile
Powered by Blogger.