DANDALIN BASHIR AHMAD

Wannan Dandali Matattarar Tunani na ce, wato inda nake Bayyana ra'ayina game da al'amura daban - daban dake faruwa a harkokin rayuwarmu ta yau da kullum. Musamman akan siyasar Kasarmu Nigeria, nahiyarmu Africa, wani lokacin ma da duniya baki daya. Allah yayi mana Jagora!

Wednesday, September 14, 2011

Lambar Mutuwa 09141 Karya ko Gaskiya?

›
Duk mutumin da yace kace bai ji labarin jita-jitar 'Lambar Mutuwa' ta 09141 a yau 14 September 2011 kai tsaye zance shi ba dan asali...

Manyan Matsalolin Dake Addabar Ilimi a Arewa

›
Ilimi ba karamin muhimmanci da dajara ke gare shi ga al'umma maza da mata, yara da manya ba, domin da ilimi ne zamu koyi yadda zamu baut...
Tuesday, September 6, 2011

Tsangayar Alheri ta kai ziyara da bada taimako ga Gidan Marayu

›
Kungiyar Tsangayar Alheri ta shafin sada zumunta na Facebook a duniyar yanar gizo, ta kai ziyara Gidan Marayu (Children's House) dake Na...
Tuesday, August 30, 2011

Barka Da Sallah Daga Bashir Ahmad

›
A yau ne (30 August 2011) daukakin al'ummar Musulman Nigeria suka bi sahun takwarorinsu Musulmai dake sassan duniya daban - daban wurin ...
Tuesday, August 23, 2011

Abin mamaki ko abin dariya? Sa'insa tsakanin Obasanjo da Babangida

›
Chief Olusegun Obasanjo, da General Ibrahim Badamasi Babangida tsofaffin shugabannin kasar nan ne, kuma suna daga cikin dattawan kasar nan d...
‹
›
Home
View web version

Game Da Ni (About Me)

My photo
Bashir Ahmad
Ni haifaffen jihar Kano ne, mazaunin birnin tarayyar Nigeria, Abuja. Ina aiki da jaridar Leadership, amma dai har yanzu ni dalibi ne mai neman ilmin addini (Domin na san yadda zan bautawa Allah, Mahaliccina) Sannan mai neman ilmin zamani (Domin na san yadda zan tafiyar da rayuwata tare da mutanen zamani). Ina son jin labarai da tarihin al'ummomin da suka gabata musamman wadanda suka yi nasara a rayuwarsu (Domin daukar darasi daga gare su). Ina da burin tafiye - tafiye (Domin tafiya mabudin ilmi ce). Ina son haduwa da jama'a daban - daban, masu bambancin ra'ayi (Domin sanin al'adunsu da halayyen su). Ina sha'awar zama da wadanda suka fi ni ilmi (Saboda koyaushe nayi hakan ina kara daukar sabon ilmi) a kodayaushe kuma ina sha'awar zama shahararre kuma sanannen dan jarida (Domin na samu damar bayyanawa duniya ra'ayoyin talakawan Nigeria, daya dade a kunshe cikin zuciyoyinsu ba tare da samun damar bayyanawa ba). Za a iya samu na a shafin Twitter akan @BashirAhmaad
View my complete profile
Powered by Blogger.