DANDALIN BASHIR AHMAD

Wannan Dandali Matattarar Tunani na ce, wato inda nake Bayyana ra'ayina game da al'amura daban - daban dake faruwa a harkokin rayuwarmu ta yau da kullum. Musamman akan siyasar Kasarmu Nigeria, nahiyarmu Africa, wani lokacin ma da duniya baki daya. Allah yayi mana Jagora!

Wednesday, May 4, 2011

INA MAFITA MATASAN AREWA?

›
Matasan Arewa gaisuwa gareku, ya zabukan da suka gabata? Matasan Arewa, mafi yawancinmu Hausawa ne kuma mabiya addini daya wato Musulunci sa...
1 comment:

SHIN OSAMA BIN LADEN YA RASU KO YANA RAYE?

›
Osama Bin Laden shine mutumin da kasar America tafi kishirwar ganin ta kama shi ko da rai ko babu, saboda zargin shi yakai harin 11 Septembe...
Tuesday, March 29, 2011

ZUWAN BUHARI KANO YA BATAWA WASU RAI AMMA BANDA NI

›
A yau ne General Muhammad Buhari dan takarar shugaban kasa karkashin tutar jam'iyar CPC ya kawo ziyarar yakin neman zabensa a jihar Kano...
Thursday, March 17, 2011

101 REASON WHY GENERAL MUHAMMAD BUHARI IS THE ANSWER 2011

›
1. Our dear country Nigeria is in dire need of qualitative and substantive change from retrogression of the past twelve years under PDP t...
Saturday, March 12, 2011

WHO IS AFRAID OF BUHARI?

›
I write this because of millions of Nigerians who are below 30 and who constitute a significant chunk of our voting population. This is the...
‹
›
Home
View web version

Game Da Ni (About Me)

My photo
Bashir Ahmad
Ni haifaffen jihar Kano ne, mazaunin birnin tarayyar Nigeria, Abuja. Ina aiki da jaridar Leadership, amma dai har yanzu ni dalibi ne mai neman ilmin addini (Domin na san yadda zan bautawa Allah, Mahaliccina) Sannan mai neman ilmin zamani (Domin na san yadda zan tafiyar da rayuwata tare da mutanen zamani). Ina son jin labarai da tarihin al'ummomin da suka gabata musamman wadanda suka yi nasara a rayuwarsu (Domin daukar darasi daga gare su). Ina da burin tafiye - tafiye (Domin tafiya mabudin ilmi ce). Ina son haduwa da jama'a daban - daban, masu bambancin ra'ayi (Domin sanin al'adunsu da halayyen su). Ina sha'awar zama da wadanda suka fi ni ilmi (Saboda koyaushe nayi hakan ina kara daukar sabon ilmi) a kodayaushe kuma ina sha'awar zama shahararre kuma sanannen dan jarida (Domin na samu damar bayyanawa duniya ra'ayoyin talakawan Nigeria, daya dade a kunshe cikin zuciyoyinsu ba tare da samun damar bayyanawa ba). Za a iya samu na a shafin Twitter akan @BashirAhmaad
View my complete profile
Powered by Blogger.