DANDALIN BASHIR AHMAD

Wannan Dandali Matattarar Tunani na ce, wato inda nake Bayyana ra'ayina game da al'amura daban - daban dake faruwa a harkokin rayuwarmu ta yau da kullum. Musamman akan siyasar Kasarmu Nigeria, nahiyarmu Africa, wani lokacin ma da duniya baki daya. Allah yayi mana Jagora!

Thursday, September 30, 2010

SHEKARU 50 DA SAMUN YANCIN KAN NIGERIA SHIN RIBA KO HASARA?

›
Daga 1th October 1960 zuwa gobe shekaru 50 kenan kuma shekarun da Nigeria suka yi da samun yancin kai daga wurin turawan mulkin mallakar kas...
Tuesday, September 21, 2010

BELLO GARBA BELLO (BABA) YA MUSANTA LAIFIN KISAN MAHAIFANSA DA KANNINSA UKU

›
A sati biyu da suka wuce a cikin birnin Kano aka tashi da wani mummunan tashin hankali mai tsoratarwa da dimautarwa, na kisan gilar wani jam...
Friday, August 27, 2010

MA'ANAR AZUMIN A SHARI'A

›
AZUMI Shine kamewa daga barin ci da sha, jima'i da kuma maganganun banza, tun daga ketowar alfijir har zuwa faduwar rana da niyyar yin I...
Monday, August 16, 2010

MUSULMI DAN UWAN MUSULMI NE

›
Daga Abdullahi Bin Umar (R.A) Cewa Manzon Allah (S.W.A) yace "Musulmi dan uwan Musulmi ne, kada ya zalunce shi, kada ya bari a cuce shi...
Monday, August 9, 2010

RAMADAN KAREEM

›
RAMADAN na daya daga cikin jerin watannin Musulunci guda goma sha biyu. Kuma shine a jeri na tara. Dukkan Musulmi wajibi ne a gare shi ya az...
‹
›
Home
View web version

Game Da Ni (About Me)

My photo
Bashir Ahmad
Ni haifaffen jihar Kano ne, mazaunin birnin tarayyar Nigeria, Abuja. Ina aiki da jaridar Leadership, amma dai har yanzu ni dalibi ne mai neman ilmin addini (Domin na san yadda zan bautawa Allah, Mahaliccina) Sannan mai neman ilmin zamani (Domin na san yadda zan tafiyar da rayuwata tare da mutanen zamani). Ina son jin labarai da tarihin al'ummomin da suka gabata musamman wadanda suka yi nasara a rayuwarsu (Domin daukar darasi daga gare su). Ina da burin tafiye - tafiye (Domin tafiya mabudin ilmi ce). Ina son haduwa da jama'a daban - daban, masu bambancin ra'ayi (Domin sanin al'adunsu da halayyen su). Ina sha'awar zama da wadanda suka fi ni ilmi (Saboda koyaushe nayi hakan ina kara daukar sabon ilmi) a kodayaushe kuma ina sha'awar zama shahararre kuma sanannen dan jarida (Domin na samu damar bayyanawa duniya ra'ayoyin talakawan Nigeria, daya dade a kunshe cikin zuciyoyinsu ba tare da samun damar bayyanawa ba). Za a iya samu na a shafin Twitter akan @BashirAhmaad
View my complete profile
Powered by Blogger.