DANDALIN BASHIR AHMAD

Wannan Dandali Matattarar Tunani na ce, wato inda nake Bayyana ra'ayina game da al'amura daban - daban dake faruwa a harkokin rayuwarmu ta yau da kullum. Musamman akan siyasar Kasarmu Nigeria, nahiyarmu Africa, wani lokacin ma da duniya baki daya. Allah yayi mana Jagora!

Wednesday, June 9, 2010

ZAGAYOWAR RANAR HAIHUWA TA

›
Alhamdulillah: Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Sarki mai kowa mai komai, Ubangijin sammai da kassai da dukkan abinda ke cikinsu. Tsira...
1 comment:
Friday, May 28, 2010

RIBA KO HASARA

›
29th May 1999 daga wannan rana zuwa yau shekaru goma sha daya kenan kuma adadin shekarun da kasar Nigeria ta canja tsarin mulkin kasar zuwa ...
Thursday, May 13, 2010

BRAZIL BATA GAYYACI MANYAN YAN WASA BA

›
Brazil ta sanar da sunayen yan wasa 23 wadanda zasu buga mata wasa a gasar cin kofin duniya da za'a buga a kasar South Africa a wata mai...
Sunday, May 9, 2010

GASAR FIFA WORLD CUP 2010

›
Gasar World Cup 2010 karo na 19th kuma za'a yi shine tsakanin 11 June da 11 July 2010 a kasar South Africa, kuma wannan gasa itace karon...
1 comment:
Thursday, April 29, 2010

KANO STATE LOCAL GOVERNMENT AND THEIR CODES

›
Kano State Is The Highest Population And Its Has Most Local Government In Nigeria. The Name Of Kano State Local Government is: (1) Ajingi A...
27 comments:
‹
›
Home
View web version

Game Da Ni (About Me)

My photo
Bashir Ahmad
Ni haifaffen jihar Kano ne, mazaunin birnin tarayyar Nigeria, Abuja. Ina aiki da jaridar Leadership, amma dai har yanzu ni dalibi ne mai neman ilmin addini (Domin na san yadda zan bautawa Allah, Mahaliccina) Sannan mai neman ilmin zamani (Domin na san yadda zan tafiyar da rayuwata tare da mutanen zamani). Ina son jin labarai da tarihin al'ummomin da suka gabata musamman wadanda suka yi nasara a rayuwarsu (Domin daukar darasi daga gare su). Ina da burin tafiye - tafiye (Domin tafiya mabudin ilmi ce). Ina son haduwa da jama'a daban - daban, masu bambancin ra'ayi (Domin sanin al'adunsu da halayyen su). Ina sha'awar zama da wadanda suka fi ni ilmi (Saboda koyaushe nayi hakan ina kara daukar sabon ilmi) a kodayaushe kuma ina sha'awar zama shahararre kuma sanannen dan jarida (Domin na samu damar bayyanawa duniya ra'ayoyin talakawan Nigeria, daya dade a kunshe cikin zuciyoyinsu ba tare da samun damar bayyanawa ba). Za a iya samu na a shafin Twitter akan @BashirAhmaad
View my complete profile
Powered by Blogger.