DANDALIN BASHIR AHMAD

Wannan Dandali Matattarar Tunani na ce, wato inda nake Bayyana ra'ayina game da al'amura daban - daban dake faruwa a harkokin rayuwarmu ta yau da kullum. Musamman akan siyasar Kasarmu Nigeria, nahiyarmu Africa, wani lokacin ma da duniya baki daya. Allah yayi mana Jagora!

Wednesday, March 31, 2010

BAYAN SAMUN YANCIN KAN NIGERIA

›
Kadan daga cikin Muhimman abubuwan da suka faru bayan samun yancin kan kasarmu Nigeria. Ranar 6 July 1967, aka fara yakin basasar Biafra har...
Wednesday, March 24, 2010

KASAR NIGERIA

›
Kasar Nigeria kasa ce dake yammacin nahiyar Africa, Nigeria ta samo sunanta ne da daga Kogin Niger (Niger Area), a shekarar 1898, kasar Nige...
3 comments:
Thursday, March 18, 2010

TAKAITACCEN TARIHIN REAL MADRID

›
Real Madrid Club de Futbol ko Los Blancos. (The White) Kwararriyar kungiyar kwallon kafa ce dake birnin Madrid na kasar Spain. Itace kungiya...
Tuesday, March 16, 2010

LABARIN MALAM BUBA

›
Assalamu Alaikum. Malam Buba mutum ne mai son abin dariya a koda yaushe, yana zaune a kauye shida iyalansa kuma yana da garken dabbobi masu ...
1 comment:
Monday, March 15, 2010

HAUSA A WANNAN ZAMANI

›
Assalamu Alaikum. Ya kamata kafin na fara gabatar da kasidu a wannan dandali na danyi bayani game da cigaban kabilar Hausawa a wannan zamani...
1 comment:
‹
›
Home
View web version

Game Da Ni (About Me)

My photo
Bashir Ahmad
Ni haifaffen jihar Kano ne, mazaunin birnin tarayyar Nigeria, Abuja. Ina aiki da jaridar Leadership, amma dai har yanzu ni dalibi ne mai neman ilmin addini (Domin na san yadda zan bautawa Allah, Mahaliccina) Sannan mai neman ilmin zamani (Domin na san yadda zan tafiyar da rayuwata tare da mutanen zamani). Ina son jin labarai da tarihin al'ummomin da suka gabata musamman wadanda suka yi nasara a rayuwarsu (Domin daukar darasi daga gare su). Ina da burin tafiye - tafiye (Domin tafiya mabudin ilmi ce). Ina son haduwa da jama'a daban - daban, masu bambancin ra'ayi (Domin sanin al'adunsu da halayyen su). Ina sha'awar zama da wadanda suka fi ni ilmi (Saboda koyaushe nayi hakan ina kara daukar sabon ilmi) a kodayaushe kuma ina sha'awar zama shahararre kuma sanannen dan jarida (Domin na samu damar bayyanawa duniya ra'ayoyin talakawan Nigeria, daya dade a kunshe cikin zuciyoyinsu ba tare da samun damar bayyanawa ba). Za a iya samu na a shafin Twitter akan @BashirAhmaad
View my complete profile
Powered by Blogger.